Used WAKOKIN AMINU ALAN WAKA for Android?
Developer’s Description
Ban cika son yin magana akan Aminu Alanwaka ba, saboda ina jin Kamar ina magana ne a kaina.
Ba ni daga cikin mutanen da su ke da ra'ayin Ala yafi kowa iya waka ko dadin murya. Abinda na sa ni game da Ala kuma zan iya fadi ko a gaban Sarki shine,Alanwaka na da hangen nesa a duk al'amura.
idan kunji dadin wannan "application" da Allah kada ku manta ku rubata "review sannan kuma kuyi "rating"
WAKOKIN WANNAN APPLICATION SUN KUNSHI
1.AISHA
2.FUJU'A
3.RABBANA KATSARE
4.SAKAINAR KASHI
5.DUBA BAYERO
6.TADABO GARIN BAIWA
7.JAMI'A
8.BUKUKUWA
9.LULU'U
10.KASSASABA
11.RAMA CUTA
12.SAKARKARI
13.NIGERIA BIKIN SHEKARA 50
14 MOMMY UMMINA
15. BAKAN DABO
16.HANGEN DALA
17.BARA'A KUFAI
18.DU'A
19.DAURIN GWARMAI
20.AUREN DOLE
21.BULAYI
22.MAI GIDAN GILASAI
23.KAMA KARYA
24.WAKRGANI
Used WAKOKIN AMINU ALAN WAKA for Android?
Explore More
Sponsored
Adobe Stock
Trial version
Woodwinds Caustic Soundpack
Paid
Base AMP - Music Player 2018 New Version
Free
LANmic
FreeSpinrilla
Free
free classic rock ringtones for android
FreeWasafi TV | Video & Music
FreeMusica Catolica Excelente Gratis -Cantos Catolicos
FreeMP3 Cutter and Ringtone Makerd
Free
Country Music Ringtones Free
Free
THR Librarian
Free
Anas Younus Naats
Free