Used VOA Hausa for iOS? Share your experience and help other users.


Key Details of VOA Hausa

  • An kafa sashen Hausa na Muryar Amurka ran 21 ga watan Junairu, shekara ta 1979, domin watsa labaran duniya da shirye-shirye zuwa ga Hausawa da...
  • Last updated on
  • There have been 3 updates
  • Virus scan status:

    Clean (it’s extremely likely that this software program is clean)


Enlarged image for VOA Hausa
VOA Hausa 0/4

Developer’s Description

An kafa sashen Hausa na Muryar Amurka ran 21 ga watan Junairu, shekara ta 1979, domin watsa labaran duniya da shirye-shirye zuwa ga Hausawa da...

An kafa sashen Hausa na Muryar Amurka ran 21 ga watan Junairu, shekara ta 1979, domin watsa labaran duniya da shirye-shirye zuwa ga Hausawa da masu jin harshen Hausa a duk fadin duniya, musamman ma yammacin Afirka kamar kasashen Nigeria, Ghana, Nijar, Chadi, Libya, Cote dIvoire da wasu sassan janhuriyar Benin. Sashen Hausa na watsa saoi 13.5 na shirye-shirye a kowace mako, ta radiyo da yanar intanet. Sashen kuma na buga labaran gida Najeria, da sauran duniya, da bidiyon manyan labaran Afirka daga ran Litinin zuwa Jumaa akan shafinsa na intanet. Shirye-shiryen sashen sun hada da labarai masu zafi , da rahotannin wakilai daga duk fadin duniya, tattaunawa da manyan jamian gwamnatoci, ganawa da masu fashin baki, fadakarwa daga malamai da manazarta, dauka da watsa raayoyin masu sauraro da suke bayarwa a rubuce, ta waya kai tsaye da kuma ta email.



Explore More


Full Specifications

GENERAL
Release
Latest update
Version
4.9.23
OPERATING SYSTEMS
Platform
iOS
Operating System
iOS 12.1.2
Additional Requirements
Requires iOS 11.0 or later. Compatible with iPhone, iPad, and iPod touch.
POPULARITY
Total Downloads
1
Downloads Last Week
0

Report Software

Last Updated


Download.com
Your review for VOA Hausa