Used Maganin Bushewar Gaba for Android? Share your experience and help other users.
Developer’s Description
Kamar yadda ku ka sani, shi wannan batu anyi shi ne mafi aka sari don matan aure zalla, domin ba su shawarwari ta kowane bangare na rayuwarsu ta yadda za su samu su inganta rayuwarsu, kamar gyara zamantakewarsu da mazajensu da muamalarsu ta bangaren girki, tsafta, gyaran gida da gyaran jiki, irin abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci domin inganta lafiyar jikinmu da samun dauwamammiyar niima da kuzari a jikkunanmu.
To, Uwargida wannan lokaci shafin namu zai dan canja salo duk da wadancan abubuwan gyaran jikin ma ko rabin-rabi ba mu gama kawo su ba, amman za mu dan waiwayi wani bangaren, inyaso wani lokacin kuma sai mu dawo bangaren gyaran fata.
Da yawa mata su na yawan kawo min korafin daukewar niima a jikinsu, wato bushewar gaba, da daukewar shaawa yayin jimaI, wanda yawancinsu su kan ce da ba haka su ke ba; lokaci guda su ka ji sun kasance a hakan.
* Bushewar Gaba
* Bushewar Gaban Mace
* Bushewar Gaban Na Miji
* yadda ake dawo da ni'imar mace
* Abubuwan da suke dawo da ni'imar mace
* Magungunan dawo da ni'ima wajen gamsar da miji...
Wannan app anyishi ne don ilimantarwa...
Mungode.
Used Maganin Bushewar Gaba for Android? Share your experience and help other users.
Explore More
YPrime MyoKardia MYK-461-006
FreeDaisy Wheel
FreeCMA (AAMA) Practice Test 2020
FreeWeight Lose in 30 Days Fat Workout for Men & Women
FreeCOPD Disease
FreeAnatomy Lectures
FreeCoffee Recipe Book - FREE
FreeMHi-Go
FreeLiberate Meditation
FreeUpbike: Bike computer & Biking tracker for cycling
FreeVibrator Massage GVibe: Strong Vibrating Massager
FreeMy StayWell
Free