Key Details of KARIN MAGANA A HAUSA

  • KARIN MAGANAR HAUSA Karin magana a Hausance zance ne na azanci wanda akasari yake bayar da ma'ana daban da furuncin zance na fatar baka.
  • Last updated on
  • There have been 6 updates
  • Virus scan status:

    Clean (it’s extremely likely that this software program is clean)


Enlarged image for KARIN MAGANA A HAUSA
KARIN MAGANA A HAUSA 0/4

Developer’s Description

KARIN MAGANAR HAUSA Karin magana a Hausance zance ne na azanci wanda akasari yake bayar da ma'ana daban da furuncin zance na fatar baka.

KARIN MAGANAR HAUSA

Karin magana a Hausance zance ne na azanci wanda akasari yake bayar da ma'ana daban da furuncin zance na fatar baka.

Ko wane jinsi na Hausawa na amfani da karin magana a cikin zance na yau da kullum amman an fi samun yawan karin magana a wurin wadan nan jinsi na Hausawa.

(1)Yan Daudu,

(2)Mata,

(3)Maroka,

(4)Mawaka,

(5)Mahauta,

(6}Yan wasan kwaikwayo,

(7)Rubutun Zube,

(8)Tatsuniya



Explore More