Used Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki for Android?
Developer’s Description
Ga kadan daga cikin Abubuwan Da Wannan Mahaja Ta Kunsa;
Tambaya : Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba ya halatta idan matar mutum tana da juna biyu ya yi jima'i da ita har sai ta haihu meye gaskiyar maganar ????????
AMSA : To dan'uwa ya halatta a sadu damace lokacin da take da ciki, saboda fadin Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi : "Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira, to kada ya shayar da ruwansa ga shukar waninsa" Abu-dawud : 1847 Ibnul kayim yana cewa :"Wannan hadisi yana nuna cewa ciki yana kara karfi duk lokacin da ake saduwa, saboda Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kamanta shi da shuka, ita kuma shuka tana kara girma, idan aka ba ta ruwa" Tahzibussunan 193 .Masana likitanci suna cewa: Ba'a so miji ya dinga hawa kan matarsa lokacin da take da ciki, zai fi kyau ta dinga yin goho yayin da za su sadu, ko kuma ya sadu da ita ta gefe, saboda kwanciya akanta yana iya wahalar da yaron . Sannan yawanci mata ba su cika son yawan saduwa ba idan cikinsu ya girma, wasu likitocin suna bada shawara cewa a karanta saduwa a wadannan lokutan.
Allah ne ma fi sani .
Dr. Jamilu Zarewa.
Ya Zan sadu da matata mai ciki
shin zan iya jima'i da mace mai ciki
yadda ake jima'i da mace mai ciki
kada ku manta kuyi rate na wannan app
Used Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki for Android?
Explore More
Sesame Street
Free
Letter, Application Writing Samples and Templates
Free
Hebrew Bible and New Covenant - Free
Free
Learn English Step by Step - Spoken English App
FreeNIV Study Bible Verses
Free
US Citizenship Test 2019 Audio Questions Citizen
FreeGuide Computer Repair and Maintenance
FreeMP Police Constable App: Online Mock Tests
Free
30 Lagu Anak Muslim Favorites
FreeApp Guida dello Studente Dilbec 2014-2015
FreeASL American Sign Language
Free
Cardiac Surgery Exam Prep Notes&Quizzes
Paid