Key Details of Wakokin Hafiz Abdallah Mp3

  • Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun kasidun Hafiz Abdallah.
  • Last updated on
  • There have been 3 updates
  • Virus scan status:

    Clean (it’s extremely likely that this software program is clean)


Enlarged image for Wakokin Hafiz Abdallah Mp…
Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 0/4

Developer’s Description

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun kasidun Hafiz Abdallah.

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun kasidun Hafiz Abdallah. Ku sauko da application din a wayoyin ku don more sauraron dadadan kasidun wanda daliban hafiz din suka rera. Kasidun da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

>Batula

>Da'ira

>Alama

>Tambaya

>Amincin Rayuwa

>Babbar Rana

>Banda Buri

>Bakuraishiya

>Da'ira 2

>Kanzul Mudalsam

>Maigida

>Nasurul Hakki

>Nemanka Nake

>Sayyida Fadima Ce

>Haddi

>na Tunani

>Shugabar Kowa

>Kamfata

>Ramla da Murja- Ina Gaida Kai

Sannan mun saka wasu dadadan kasidu wanda bana Hafiz ba a ciki wato Mazo Jamu Muyi Gaba da Rayuwa Tana Faruwa. Haka zalika akwai sabuwar wakar Hafiz da yayi akan social Media itama tana ciki.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa da Abokan arziki application din a wayar su suma su nishadan tu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.



Explore More


Full Specifications

GENERAL
Release
Latest update
Version
1.3
OPERATING SYSTEMS
Platform
Android
Operating System
Android 9.0
POPULARITY
Total Downloads
249
Downloads Last Week
3

Report Software

Program available in other languages


Last Updated