Littafin Kundin Tsatsuba - Audio Recording Mp3: Wannan App ne Audio Mp3 yana dauke da Littafin nan na Kundin tsatsuba mai dauke da labari mai matukar nishadantarwa.Kundin tsatsuba Audio mp3Marubuci: Abdul-Aziz A. Sani Madakin GiniMurya: Muhammad Umar kaigama