Used ahmed suleiman full quran offline - Part 2 of 2 for Android? Share your experience and help other users.
Developer’s Description
Assalamu alaikum,
Karatun sheikh ahmed suleiman full quran offline part 2 of 2. Wannan itace manhajja ta biyu kuma ta karshe. Ciki za'a samu karatun ahmed sulaiman offline daga surah ta 19 zuwa surah ta 114 da kuma addua.
Alamma ahmed suleiman kano ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.
Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.
Idan kunji dadin wannan manhajja ta ahmed suleiman full quran offline, kada ku manta ku yadata zuwaga sauran 'yanuwa musulmi.
Idan akwai wata matsala ko tsokaci kan wannan manhajja to aiko da sako na kai tsaye da hanyar yin amfani da email din dake kasan wannan bayani.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
Assalamu alaikum,
This is the second and last part of sheikh ahmad sulaiman recitations that works offline. In this version you'll find surah 19 to surah 114 plus dua.
We can't bring all of the recitations in one app due to apk size limit allowed by play store. That's why we brought two parts.
Should there be any problem or suggestion, don't hesitate to send your feedback using the developer email provided. Team KareemTKB will read and respond as soon as possible in shaa Allah.
Thank you very much for checking this app out.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
Used ahmed suleiman full quran offline - Part 2 of 2 for Android? Share your experience and help other users.
Explore More
Sponsored
Adobe Acrobat Reader: PDF Viewer, Editor & Creator
FreeVoice to MIDI
FreeFunction Generator
Free90's Hindi Songs
FreeAndroid Midi Pad
FreeDRC - Polyphonic Synthesizer
FreeReal Trumpet
FreeRuqyah Shariah Mansur Al Salimi mp3
FreeVirtual Music Mixer Dj Pro
FreeHarp Ringtones
FreeFunny Baby Ringtones
FreeNeck Diagram Tool
Free