Sign in to add and modify your software
By joining Download.com, you agree to our Terms of Use and acknowledge the data practices in our Privacy Agreement.
Mallam. YAKUBU ISMAEL Malamin addinine a Arewacin Nigeria yana da karatu mai kyau. Dauko wannan manhaja ka saurari karatun mallam Yakubu Ismael. kadaukoshi kyautane
Mallam yakubu ismael ya shahara wanda akafisaninsa akan kissar Annabi Yusuf. haka zalika tafsirin wannan surah yana cikin wannan manhajja daga bakin malam Yakubu Ismael.